Batu Dangane da Dacewa kan Kadarorin da Suka Shafi Filaye da Gine-gine - Matthias Fiedler - Libros - Matthias Fiedler - 9783947082698 - 28 de febrero de 2017
En caso de que portada y título no coincidan, el título será el correcto

Batu Dangane da Dacewa kan Kadarorin da Suka Shafi Filaye da Gine-gine

Precio
$ 21,99
sin IVA

Pedido desde almacén remoto

Entrega prevista 19 de jun. - 8 de jul.
Añadir a tu lista de deseos de iMusic

Wannan littafi ya ?unshi bayanai na kawo sauyi dangane da dacewar hanyoyi (aikace-aikace) na batutuwan filaye da gine-gine a duk fa?in duniya tare da lissafi na yiwuwar sayarwa na (Biliyoyin Daloli), wanda aka ?unsa a cikin manhajar hukumar filaye da gine-gine game da ?iyasin filaye da gine-gine na (yiwuwar saye da siyarwa na Tiriliyoyin Dala).

Wannan na nufin cewa filaye da gine-gine na zaman mutane da na kasuwanci, ko wanda mutane suka mallaka ko kuma na haya, za a iya dillancinsu cikin inganci da kuma hanyar da babu ?ata lokaci. Hanya ce ta dillanci domin ci gaba cikin ?ir?ira da ?warewa nan gaba domin amgfanin duk wikilai na filaye da gine-gine da kuma masu mallakar kadarori. Dacewa na filaye da gine-gine na aiki a kusan duk ?asashe da kuma tsakanin ?asashe.

Maimakon "kawo" kadara wurin mai saye ko mai kar?ar haya, tare da hanyar neman bayani a yanar gizo mafi dacewa domin filaye da gine-gine, masu bukatar saye ko kar?ar haya sun cancanci (binciko tarihi) su gwada sannan su sami ha?i tare da kadarori wa?anda wakilin filaye da gine-gine ya bayar.

Medios de comunicación Libros     Paperback Book   (Libro con tapa blanda y lomo encolado)
Publicado 28 de febrero de 2017
ISBN13 9783947082698
Editores Matthias Fiedler
Páginas 40
Dimensiones 127 × 203 × 2 mm   ·   49 g
Lengua Hausa  

Mas por Matthias Fiedler

Mostrar todo

Mere med samme udgiver