Yesu ne komai namu - Love God Greatly - Libros - Blurb - 9781715534585 - 23 de agosto de 2024
En caso de que portada y título no coincidan, el título será el correcto

Yesu ne komai namu


Recibe un correo electrónico cuando el artículo esté disponible
¿Tienes un perfil? Iniciar sesión
Añadir a tu lista de deseos de iMusic

Hasken É—aukakan Shi. Alaman Ruhun Shi. Ya fi mala'iku sosai. ÆŠaukakan Shi ya fi na Musa. Cike da aminci a zaman É—a bisa gidan Allah. Baban Firist. Mai jangaba. Bege mafi kyau. Mai tsarki, mara laifi, mara aibi. An girmama Shi bisa dukan sammai. Kamalalle har abada. Yesu ne komai namu: Shi ne Mai tanadawa, mai rike mu, Mai ba da shawarwari da zaman lafiya. Shi ne babban Firist, Ya na zuwa gaban Allah a madadin mu. Ya É—auki zunuban mu da kunyan mu kuma sai Ya ba mu sabon rai a cikin Shi. Duk begen mu a cikin Shi ya ke. Littafin Ibraniyawa ya na nuna girman Kristi a kowani shafi. Girman Yesu ya fi komai da mu ke kokarin sa begen mu akai, amma Shi ne Mai halita kuma mai rike komai. Aikin Shi a madadin mu shi ne ya cice mu, sai ya buÉ—e mana hanyan zumunci da Allah. Yayinda mu ke binciken Littafin Ibraniyawa, za mu gan iyakan abin da za mu iya yi wa Yesu: badagaskiya. Ta wurin alherin Shi Ya cice mu. Yin rayuwa cikin bangaskya babu sauki, amma za mu iya samu hutu cikin sannin cewa za mu zauna tare da Shi har abada. Mu na iya samun karafafawa cikin maza da matan da sun badagaskiya kan Shi. Za mu iya zama da karfin cikin bangaskiyan mu, da sanin cewa wanda mu ka sa bangaskiyan mu akai ba za canza ba. Yesu ne Komai Namu binciken Littafi mai Tsarki ne akan littafin Ibraniyawa. Yayinda mu ke bincike da tunani akan girman Kristi, mu na neman mu samu rayuwan mu ya canza ta wurin Shi. Shi kaÉ—ai ne ya cancanci yabon mu. Shi kaÉ—ai ne ya cancanci zuciyar mu. Shi ne komai namu. A cikin wannan binciken akwai shirin karatu na tsawon mako shida, kalubale na mako mako, da kuma tambayoyin sa tunani, da karatun kullum domin ya taimake ki samu da kuma gane Maganan Allah. Mu haÉ—a kai domin wannan bincike na tsawon mako shida a yannan gizo ko akan app namu na Love God Greatly. Za ki samu kayakin da sun shafi Yesu ne Komai Namu a dukan wurare biyu tare da rubuce rubucen mu na Litinin, Laraba da Jumma'a, karin bayani ta wurin karatun kullum, da jamma'a masu kauna domin karfafa ki yayinda ki..


154 pages

Medios de comunicación Libros     Paperback Book   (Libro con tapa blanda y lomo encolado)
Publicado 23 de agosto de 2024
Fecha de lanzamiento original 2022
ISBN13 9781715534585
Editores Blurb
Páginas 154
Dimensiones 152 × 229 × 8 mm   ·   213 g
Lengua Inglés  

Mas por Love God Greatly

Mostrar todo

Mere med samme udgiver